ha_tn/job/36/17.md

335 B

ka cika da hukunci ga miyagun mutane

Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) "Allah yana yi maku horo kamar yadda zai hori miyagu" ko 2) "kun damu da hukuncin da mugu ya cancanci."

Kar ka yarda fushinka ya ruɗe ka ga yin zagi

Wasu juyin Littafi Mai Tsarki suna fassara wannan da cewa "ku mai da hankali da cewa dukiyarku ba ta ruɗe ku."