ha_tn/job/36/15.md

381 B

zuwa wuri inda ba ƙunci

Elihu yayi magana game da rayuwa ba tare da matsala ba kamar ana cikin sarari ne sosai inda babu wahala. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

da abinci mai cike da kitse

Nama da ke da kitse a ciki alama ce ta wadatar saboda dabbobi suna da lafiya da ƙoshinsu. AT: "mafi kyawun abincin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)