ha_tn/job/36/10.md

824 B

Hakannan ya buɗe kunnuwansu

Elihu yayi magana game da sa mutum ya saurara kamar wanda yake buɗe kunnen mutumin. AT: "Ya kan sa su saurare" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

juyo daga aikata laifofi

Elihu yayi maganar dakatar da aiki kamar dai yana juya baya ne. AT: "dakatar da aikata mugunta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zasu yi kwanakinsu cikin wadata, shekarunsu kuma cikin wadar zuci

Kalmomin "kwanaki" da "shekaru" duka suna nufin rayuwar mutumin. AT: "za su yi rayuwarsu cikin wadata da wadatar zuci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

zasu hallaka ta wurin takobi

Elihu ya yi maganar mutum yana mutuwa da ƙarfi kamar wanda ya kashe su da takobi. AT: "za su mutu da mutuƙar tashin hankali" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)