ha_tn/job/36/08.md

570 B

In an ɗaure su da sarƙoƙi

Anan kalmar "su" tana nufin mutanen kirki waɗanda Allah zai hore su idan suka yi zunubi. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Idan wani ya ɗaure su cikin sarƙoƙi" ko "Idan wani ya sanya su a ɗaurin kurkuku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

karkiya ta wahala

Elihu ya yi maganar mutumin da ya yi wahala kamar dai an tsinci mutumin da igiyoyin da ke jawo wahala. AT: "wani yana cutar da su" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])