ha_tn/job/36/06.md

827 B

Baya kawar da idanunsa daga adalan mutane

Elihu ya yi maganar Allah yana kiyaye mutanen kirki kamar dai Allah yana kallonsu da idanunsa, kuma Allah yana daina kare su kamar yana kawar da idanunsa daga gare su. AT: "Ba ya daina kare adalai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

yakan ɗora su a kursayi kamar sarakuna

Elihu ya yi maganar Allah yana ɗaukaka mutane masu adalci kamar dai Allah yana sa su hau kujerar mulki kamar yadda sarakuna suke yi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sun ɗaukaka sosai

Elihu yayi magana game da Allah yana girmama mutanen kirki kamar ya ɗaga su a kan tudu. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "ya kan daukaka su" ko "ya girmama su" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])