ha_tn/job/36/01.md

623 B

zan kuma nuna maka wani abu

Elihu yayi magana game da bayyana wa Ayuba abubuwa kamar zai nuna wa Ayuba waɗannan abubuwan. AT: "Zan bayyana muku wasu abubuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Zan sami fahimtata daga can nesa

Elihu yayi maganar samun ilimi game da fannoni daban-daban kamar ana samun ilimin sa daga wurare masu nesa. AT: "Zan nuna muku babban ilimin na" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

da adalcin da ke na Mahallicina

Anan ana iya fassara kalmar "adalci" tare da ma'ana. AT: "Mahaliccina mai adalci ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)