ha_tn/job/35/15.md

375 B

ya jera kalmomi ba tare kuma da sani ba

Elihu ya yi maganar “kalmomi” kamar dai su kayayyaki ne, da kuma faɗin kalmomi da yawa kamar dai suna ɗaukar waɗannan abubuwan ne a ɗayan ɗayan. AT: "yana magana da kalmomi da yawa ba tare da sanin abin da yake faɗi ba" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])