ha_tn/job/35/12.md

447 B

Suka yi kuka

"Mutanen da ake zalunta suna kuka"

Yaya kuma zai ƙi amsa maka in ka ce baka ganinsa, cewa kuma ƙararka na gabansa

Tun da Allah ba zai ji addu'ar masu girman kai ba, mugayen mutane, wataƙila ma zai iya sauraron Ayuba, wanda yake gunaguni a kansa. AT: "Don haka lalle shi ba zai amsa muku ba ... cewa kuna jiransa!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-exclamations)

da kuma cewa kana jiransa

"kuna jiran shi ya amsa"