ha_tn/job/35/09.md

425 B

suka nemi taimako daga damatsan ƙarfafan mutane

Anan "makamai" yana nufin ƙarfi. AT: "Suna kira wani ya cece su daga ikon jarumawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

wanda ke bada waƙoƙi da dare

Elihu yayi magana akan Allah na baiwa mutane damar samun bege a cikin mawuyacin hali, kamar dai yana basu wasu wakoki ne wadanda zasu iya raira daren. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)