578 B
578 B
Kana tunanin hakan dai-dai ne a lokacin da kayi magana
"Kana ganin ya dace ka ce"
Hakina a gaban Allah
Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) Ayuba yana da'awar mara laifi ne a gaban Allah ko 2) Ayuba yana da'awar cewa shi, maimakon Allah, dai-dai ne.
Domin kayi tambaya, cewa wanne amfani yake da shi a gare ni?' kuma 'Ashe bai fi ba in da a ce nayi zunubi?
Elihu ya kwaso Ayuba yana faɗi waɗannan tambayoyin guda biyu. AT: "Gama kuna cewa, 'Ba ya amfanar da ni' da kuma, 'Ba ni da mafificiya fiye da idan na yi zunubi.' "(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)