ha_tn/job/31/38.md

826 B

Muhimmin Bayani:

Wannan ya kammala bayanin Ayuba game da yanayin da ya cancanci hukuncin Allah, amma ya san ba gaskiya bane. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)

Idan ƙasata tana kuka da ni, tare da ƙungiyoyinta

Ayuba ya yi maganar yin laifi kamar dai ƙasar sa ta kasance mutumin da ke yin kuka ne da Ayuba saboda laifin da Ayuba ya yi wa ƙasar. AT "Idan na yi kuskure game da ƙasata" ko "Idan na saci ƙasarmu daga wani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

ko na yi sanaɗin mutuwar masu ita

Wannan yana wakiltar mutuwa. AT: "a mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kuma maimakon bali

Kalmar "bari" da "girma" an fahimta daga sashin da ya gabata. Wani zaɓi: "Bari ciyayi su yi tsiro a maimakon sha'ir" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)