ha_tn/job/31/35.md

1.8 KiB

Oh, idan za a sami wani shi kaɗai ya ji ni!

Wannan karin haske ya nuna burin Ayuba. AT: "Da a ce ina da wani ya saurare ni" ko "Ina fata wani ya saurare ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-exclamations)

a nan ga sa hannuna

Anan "sa hannuna" yana wakiltar alkawarin Ayuba ne cewa duk abin da yake faɗi gaskiya ne. Yana maganar korafinsa kamar ya rubuta takamaiman doka. AT: "Na yi alkawari sosai cewa duk abin da na faɗi gaskiya ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bari Mai Iko ya amsa mani!

Anan amsar wataƙila tana nufin gaya wa Ayuba ne kuskuren da ya zargi Ayuba da aikatawa. AT: "Maɗaukaki ya faɗi abin da na yi ba daidai ba" ko "Ina fata Madaukaki ya faɗi abin da na yi ba dai-dai ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Idan ni kaɗai na yi ƙarar maƙiyana a rubuce!

Wannan yana nuna nufin Ayuba. Ayuba yayi magana kamar dai matsalolin sa shaida ce cewa wani ya rubuta abin da ake zargin sa da mummunan zunubi. AT: "Ina so in sami la'anar da abokin gaba na ya rubuta" ko "Idan zan karanta karar abokan adawar na game da ni"

maƙiyana ko "abokin gaba na"

Ma'anar mai yiwuwa sune 1) wannan yana nufin Allah ko 2) wannan yana nufin wani.

Babu shakka zan ɗauke ta a buɗe a kan kafaɗata; zan sa ta kamar rawani.

Wannan yana nuna sanya shi inda kowa zai iya karanta shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Zan furta a kansa lissafin takawa ta

Anan “matakai na” suna wakiltar ayyukan Ayuba. AT: "Zan sanar da shi lissafin duk abin da na yi" ko "Zan gaya masa duk abin da na yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

a matsayin asirin sarki zan tafi wurinsa

Wannan yana nufin Ayuba zai kusanci Allah ba tare da tsoro ba. Ayuba ya nuna cewa zai iya yin hakan domin bai yi laifi ba. AT: "Zan kusanci shi da ƙarfin hali" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)