ha_tn/job/31/31.md

1.1 KiB

mutanen rumfana

Rumfa tana wakiltar gidan Ayuba. Mazajen rumfata nasa sun hada da danginsa da kuma barorinsa. Duk waɗannan sun san Ayuba da kyau. AT: "mutanen gida na" ko "membobina da barori na" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Wane ne zai sami wanda bai ƙoshi da abincin Ayuba ba?

Mutanen Ayuba za su yi amfani da wannan tambayar don jaddada cewa Ayuba mai karimci ne ga kowa. AT: "Kowa ya cika da abincin Ayuba!" ko kuma "Duk wanda muka san shi ya ci yawancin abincin Ayuba kamar yadda yake so!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ko da baƙon da baya zama a dandalin birni

Ayuba yana bayanin yadda ya bi da baƙi da gaske. Anan "zauna a cikin filin gari" yana wakiltar bacci na dare a farfajiyar birni. AT: "Baƙi ba su taɓa yin bacci a dandalin birni ba" ko kuma "baƙi ba su taɓa yin barci a waje ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kullum ina buɗe ƙofufina ga mai tafiya

Anan "na buɗe ƙofofina ga matafiyi" yana wakiltar maraba matafiya zuwa gidansa. AT: "Na yi marhabin da matafiyi a cikin gidana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)