512 B
512 B
idan wahala ta same shi
"lokacin da ya sami bala'i"
Lallai, ban ma yarda in bar bakina ya yi zunubi
Anan "bakina" yana wakiltar magana Ayuba. AT: "Gaskiya ban bar kaina nayi zunubi ba" ko "Gaskiya ban yi zunubi ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
ta wurin tambaya don ransa tare da la'ana
Anan "neman ransa tare da la'ana" yana nuna la'anar rayuwar wani ne domin ya mutu. AT: "ta la'ane shi domin ya mutu" ko "ta zagi rayuwarsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)