ha_tn/job/31/24.md

455 B

Idan nasa zinariya abin fatana

Ana iya fassara kalmar nan "bege" tare da kalmomin nan “dogara” ko “bege.” AT: "Idan na dogara da zinariya" ko "Idan na yi fatan samun zinariya da yawa zai sa na sami tsaro" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

saboda abin da na mallaka ne

Anan "hannuna" yana wakiltar ikon Ayuba na yin abubuwa. AT: "Na sami dukiya da yawa ta ikon kaina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)