ha_tn/job/31/16.md

1.0 KiB

Idan na taɓa hana matalautan mutane daga sha'awarsu

"Idan na kiyaye talakawa daga samun abin da suke so"

idan nasa gwauruwar da mijinta ya mutu idanunta su dushe da kuka

Anan "don yayi girma" yana nufin gwauruwar da ke da mummunan gani daga yawan kuka. AT: "idan na sa gwauruwa ta yi kuka cikin baƙin ciki mai ƙarfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

gama tun daga yarintaka marayu suka yi girma tare da ni kamar mahaifi

Anan "maraya" yana wakiltar marayu gaba ɗaya. Ayuba yana bayyana yadda ya kula da marayu da gaske. AT: "domin ko da ina saurayi na kula da marayu kamar uba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-genericnoun)

na lura da mahaifiyarsa, gwauruwa, daga cikin mahaifiyata

Ayuba yana bayanin yadda ya bi da mata gwauraye da gaske. Tare da furcin “daga mahaifar mahaifiyata” ya yi amfani da ƙari wajen ƙarfafa cewa ya yi wannan duk rayuwarsa. AT: "Duk rayuwata na jagoranci mahaifiyar marayu, gwauruwa" ko "a dukkan rayuwata na jagoranci gwauraye" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)