ha_tn/job/31/13.md

827 B

to me zan yi lokacin da Allah ya tashi don ya hukuntar da ni? Sa'ad da yazo yi mani shari'a, ya ya zan amsa masa?

Ayuba ya yi amfani da waɗannan tambayoyin don jaddada cewa idan Allah zai shar'anta shi, Ayuba ba zai iya nuna kansa ya zama mai kyau ba. AT: "to babu abin da zan ce don kare kaina lokacin da Allah ya zo ya yi mini hukunci." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ai shi wanda yayi ni a mahaifa shi ne ya yi su kuma? Ba shi ne dai ya siffata mu dukka a cikin mahaifa ba?

Ayuba ya yi amfani da waɗannan tambayoyin don nuna cewa bai bambanta da bayinsa ba. Yana nuna cewa Allah zai yi fushi idan Ayuba zai ɗauki barorinsa kamar marasa ƙima da kansa. AT: "Wanda ya sa ni cikin mahaifa shi ne ya yi su. Shi ya maishe mu duka cikin mahaifa." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)