ha_tn/job/31/11.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Ayuba ya ci gaba da bayanin yanayi inda ya cancanci hukuncin Allah, amma ya san ba gaskiya bane. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)

Gama wannan mugun laifi ne ƙwarai

Kalmar "wannan" tana nufin Ayuba yana bacci tare da wata mace.

Domin wuta mai ci zata hallaka, zata cinye har zuwa Abaddon

Ayuba yayi magana game da lahanin bacci da wata mace yana haifarda kamar wutar da take lalata komai. Kalmomin "wannan" da "shi" suna nufin yin barci tare da matar wani. AT: "Gama zina kamar wutar da take ƙone komai daga nan zuwa Abaddon kuma hakan zai ƙone dukkan girkina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zata kone dukkan girbina har saiwa

Kalmar "shi" a nan tana nufin aikin bacci tare da matar wani. Wannan matakin magana ne tana hukuncin da Ayuba zai sha sakamakon aikin. Wutar da ke ƙona girbin sa, magana ne tana rasa duk abin da ya yi aiki da ita. AT: "waɗanda suka hukunta ni za su kwashe duk abin da na yi aiki da su" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])