ha_tn/job/31/09.md

943 B
Raw Permalink Blame History

Idan zuciyata tayi sha'awar wata mace

Anan “zuciyata” tana wakiltar Ayuba. Anan kalmar "yaudare" tana bayyana ra'ayin "yaudarar". Kalmar "mace" tana bayyana ra'ayin "matar wani." Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Idan matar wani ta ruɗe ni" ko "Idan na buƙaci matar wani" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

idan har naje na laɓe a ƙofar maƙwabcina

Za a iya bayyana a sarari abin da ya sa ya jira a ƙofar maƙwabcinsa. AT: "Idan na jira a ƙofar maƙwabta don ni ma in kwana da matarsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

to bari matata tayi niƙan hatsi domin wani

Maanoni masu maana su ne 1) wannan lafazin mugunta ne wanda yake nufin Ayuba yana cewa wataƙila matarsa ta kwana da wani mutum ko 2) wannan na nuna cewa za ta zama bawa ta yi aiki ga wani mutum. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)