ha_tn/job/31/03.md

456 B

Ko Allah ba ya ganin hanyoyina da dukkan matakallaina?

Anan "hanyoyi na" da "matakai na" magana ne na halayen Ayuba. Anan "ga hanyata" da "ƙidaya dukkan matakai na" na sanin duk abin da Ayuba yake yi. Ayuba yayi amfani da wannan tambayar don jaddada cewa Allah ya san duk abin da yake yi. AT: "Tabbas Allah yana dubana kuma ya san duk abin da nake yi." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])