479 B
479 B
ƙasusuwana suna ƙuna da zafi
A nan "kasusuwa" yana nufin jiki dukka, wanda ke fama da zazzabi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
garayata ta juya ga waƙar makoki
Anan "garayata" tana wakiltar Ayuba da kansa, kuma yana wakiltar sha'awar sa ta raira waƙoƙin makoki kawai. AT: "Ina kawai waƙoƙin makoki a kan garayata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ke kuka
Yin makoki shi ne babban kuka saboda tsananin bakin ciki ko azaba.