ha_tn/job/30/27.md

693 B

Zuciyata tana cikin damuwa, bata huta ba

Ayuba yana maganar zuciyarsa kamar dai mutum ne. AT: "Na shiga uku a cikin zuciyata kuma jin da nake yi ba ya ƙare" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

kwanakin wahala ya zo a kaina

Zamanin wahala da ke zuwa kan Ayuba yana wakiltar Ayuba yana fuskantar wahala na kwanaki da yawa. AT: "Ina fuskantar wahala kwanaki da yawa" ko "Ina wahala kowace rana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Na zama ɗan'uwan dila, aminin jiminai

Kasancewa dan uwan wadannan dabbobin wata magana ne ta kasancewarsu. AT: "Ni kamar diloli ne da kuza mu fashe da kuka a jeji" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)