ha_tn/job/30/22.md

259 B

a gidan da aka ƙaddara wa kowanne mai rai

Ayuba ya yi maganar duniyar matattu kamar ya ce gidan da Allah ya sanya duk abubuwa masu rai su tafi. AT: "duniyar matattu, wanda duk abin da ya rayu ya kasance" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)