ha_tn/job/30/16.md

931 B

Yanzu raina yana kwararowa daga gare ni

Ayuba yayi magana kamar ransa kamar ruwa ne kuma jikinsa kwantena ne. Yana jin ya kusa mutu. AT: "Yanzu na mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kwanakin wahala sun same ni

Ayuba yayi maganar ci gaba da shan wahala kamar dai kwanakin wahala sun kama shi. AT: "Na sha wahala kwanaki da yawa, wahala kuma ba ta ƙare" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

ƙasusuwana na karkaɗawa

Ayuba yayi maganar zafin cikin kasusuwarsa kamar ana soke ƙasusuwansa. AT: "ƙasusuwana suna jin ciwo sosai" ko "Ina jin raɗa a cikin ƙasusuwana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

azaba tana gaigaya ta ba hutawa

Ayuba ya yi magana game da azabarsa koyaushe kamar yana raye kuma ciji shi ya ƙi hutawa. AT: "raɗaɗin da ke sa ni wahala ba su daina" ko "Ina cikin azaba koyaushe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)