ha_tn/job/30/14.md

936 B

sun naɗa kansu a kaina

Wannan yana wakiltar mutane da yawa suna zuwa su kai masa hari yanzu, kamar manyan raƙuman ruwan teku masu yawo a kan shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Babban tsoro ya faɗo mani

Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) Ayuba ya firgita ko 2) abubuwa suna faruwa ga Ayuba wanda ya ba shi tsoro. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

an kore darajata kamar iska

Ayuba yayi maganar ba zato ba tsammani bashi da wata daraja kamar dai iska tana hura masa iska. AT: "Ba wanda ya girmama ni" ko "Ni yanzu ni mutum ne da mutane ba sa mutuntawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

wadatata kuma ta shuɗe kamar girgije

Ayuba yayi magana game da wadatar sa wanda ya ƙare kamar girgije ne wanda aka hura. Anan "wadatar arziki" na iya nufin kyautatawa ko aminci. AT: "Ba na iya cin nasara ko kaɗan" ko "Ba ni da tsaro" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)