ha_tn/job/30/07.md

1.5 KiB

kuka kamar jakai

Ayuba ya yi magana a kan mutanen da ke kuka da yunwa kamar dai jakai ne na daji suna hayaniya. AT: "suka yi kururuwa kamar jakunan jeji saboda suna fama da yunwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

sukan taru tare a ƙarƙashin sarƙaƙiya

Wannan shi ne daji tare da kaifi ƙaya. Wannan yana nuna cewa ba su da gida.

Su 'ya'yan wawaye ne

Anan "sune 'ya'yan wawaye" yana wakiltar samun halayen wawaye. AT: "Sun kasance kamar wawaye" ko "sun kasance wawaye ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

lallai, 'ya'ya maza marasa suna a mutane

Kalmar "lallai" tana nuna cewa abin da ke biyo baya yana ƙarfafa tunanin da ya gabata. Anan "'ya'yan mutane marasa suna" suna wakiltar samun halayen mutane marasa suna. AT: "hakika, mutane ba su da suna" ko "hakika, ba su da wani amfani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

marasa suna a mutane

Anan kasancewa "mara suna" yana nuna rashin daraja ko girmamawa. Yana nufin cewa ba su da amfani. AT: "mutane marasa amfani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kore su daga ƙasar tare da tsumagu

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. Ma'anan iya ma'ana sune 1) tunanin bulala yana nuna cewa an kula dasu kamar masu laifi. AT: "Mutane sun wulaƙanta su kamar masu laifi kuma suka tilasta su barin ƙasar" ko 2) mutane da gaske suna amfani da bulala don tilasta su. AT: "Mutane sun matse su kuma suka tilasta musu barin ƙasar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)