ha_tn/job/30/04.md

735 B

Mahaɗin Zance:

Ayuba ya ci gaba da magana game da ubannin masu ba'a.

ganyaye masu ɗaci na jeji su ci

Waɗannan tsire-tsire ne waɗanda mutane za su ci kawai idan ba su sami komai mafi kyau ba.

doyar jeji ita ce abincinsu

Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) mutanen sun ci tushen itacen tsintsiya ko 2) mutanen suna yin ɗumi da wuta ta wurin ƙona Tushen itacen tsintsiya.

Aka kore su daga cikin mutane ana bin su da ihu kamar yadda ake yi wa ɓarawo ihu

Kalmomin "an fitar da su" yana nufin "an tilasta musu su tafi." Waɗannan jumla za a iya sake jujjuya su kuma a bayyana su ta hanyar aiki. AT: "Mutanen sun yi ihu a bayansu kamar ... ɓarawo da tilasta musu barin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)