ha_tn/job/30/01.md

1.1 KiB
Raw Permalink Blame History

waɗannan matasa maza waɗanda iyayensu ban ma yarda in bar su suyi aiki tare da karnukan da suke kiwon garke tumakina ba

Wannan ya nuna yadda ya raina wadancan ubannin. Basu ma isa ya kasance tare da karnukansa ba. AT: "wanda na raina ubansa kuma ba zai ba shi damar yin aiki kusa da karnukan garken ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Lallai, ƙarfin hannuwan iyayensu maza, ba zasu iya taimako na ba--mutanen waɗanda ƙarfin balagarsu yake lalacewa?

Ayuba ya yi amfani da wannan tambayar don yin ba'a da rauni na waɗannan mutanen. AT: "Ƙarfin hannayen kakaninsu ba zai iya taimaka min ba ... lalacewa." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Sun rame daga talauci da yunwa

Kalmar "Su" tana nufin ubannin matasa masu ba'a.

sai gaigayar ƙasa

Maanoni masu maana su ne 1) “busasshiyar ƙasa” alama ce don bushewar da ke girma a ƙasa. AT: "sun tauna a bushe asalinsu da suka samo a cikin ƙasa" ko 2) "an toya a busasshiyar ƙasa" kalmomi ne na cin duk abin da zasu samu a busasshiyar ƙasa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)