ha_tn/job/29/25.md

597 B

Nakan zaɓar masu hanya

Anan "zabi hanyar su" yana wakiltar yanke shawarar abin da ya kamata suyi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

na zauna kamar sarki a cikin sojojinsa

Ayuba ya yi magana game da yadda ya jagoranci mutane da kuma yadda suke yi masa biyayya kamar shi sarki ne kuma su sojojinsa ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

wanda yake ta'azantar da masu makoki

Wannan kalmar tana nufin cewa Ayuba a zahiri shine wanda ya ta'azantar da mutane. AT: "Na ta'azantar da su lokacin da suke makoki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)