ha_tn/job/29/23.md

979 B

Suna jira na kullum kamar yadda ake jiran ruwan sama

Mutane sun jira Ayuba cikin haƙuri kuma suna tsammanin su ji abubuwa masu kyau. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

sun buɗe bakinsu sosai don su sha daga magananta

Wannan yana wakiltar jira ne don Ayuba ya yi magana don ya amfana daga abin da aka faɗa. AT: "sun jira ni in yi magana don in amfana daga abin da na faɗi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kamar yadda suke jiran ruwan sama na karshe

"Kamar yadda manoma ke jira don ruwan sama na karshe"

ruwan sama na karshe

Wannan yana nufin yawan ruwan sama wanda zai fadi kafin lokacin damina.

Na yi masu murmushi sa'ad da basu

Za a iya bayyana a sarari cewa dalilin murmushi shine karfafa su. AT: "Na yi murmushi a kansu don in ƙarfafa su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

hasken fuskata

Wannan yana wakiltar kirkirar da suka gani a fuskar Ayuba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)