ha_tn/job/29/20.md

477 B

maganata tana sauka kamar ruwa a kansu

Anan “wanda aka zubo kamar ruwa a kansu” yana wakiltar wartsakar da mutanen da suka ji shi. Ana iya fassara kalmar "magana" tare da kalmar aikatawa "yi magana" ko "faɗi." AT: "maganata ta wartsake wa zuciyoyinsu kamar saukakkun ruwanda ke wartsatsin jikin mutane" ko kuma "abin da na fada masu na wartsake su kamar saukowar ruwa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])