ha_tn/job/29/14.md

1.0 KiB

Na sa sutura ta adalci, ta rufe ni

Mutane sau da yawa suna maganar adalci kamar dai sutura ne. AT: "Na aikata abin da yake mai adalci, kuma kamar tufa ne wanda na sa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gaskiyata ita ce kamar suturata da rawanina

Mutane kan yi maganar adalci kamar dai sutura ne. AT: "Na yi abin da ke dai-dai, kuma ya zama kamar riguna da rawani a kaina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Ni ne idon makafin mutane

Wannan yana wakiltar taimakawa makafin mutane. AT: "Na kasance kamar idda makafin mutane" ko "Na jagora makafin mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ni ne ƙafaffun guragun mutane

Wannan yana wakiltar taimakawa guragun mutane. AT: "Na kasance ƙafafu ne ga guragun mutane" ko "Na tallafa wa guragun mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ni mahaifi ne ga mutane masu bukata

Anan "Ni uba ne" yana wakiltar wadatar mutane. AT: "Na yi tanadi ga mabukata kamar yadda uba yake ciyar da 'ya'yansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)