ha_tn/job/29/09.md

794 B

Sarakuna na yin shiru da magana sa'ad da nazo

Wannan alama ce ta girmamawa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

sai su ɗora hannuwansu a kan bakinsu

Sun yi wannan ne domin nuna cewa ba zasuyi magana ba. Wannan alama ce ta girmamawarsu ga Ayuba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

Muryoyin manyan mutane sun yi tsit

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Manyan jami'ai sun rufe bakinsu" ko kuma "Manyan jami'ai sun daina magana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

harshensu ya liƙe a dasashin bakunansu

Wannan yana wakiltar su da daraja sosai ga Ayuba har suka rasa abin da za su ce. AT: "sun ji cewa ba sa iya magana" ko kuma "ba su da abin faɗi '(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)