ha_tn/job/29/01.md

653 B

Oh, dama ina ma yadda nake a watanin

Ayuba yayi amfani da wannan mamaki don bayyana bege. AT: "Da ma ace na kasance kamar yadda na kasance a watannin da suka gabata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-exclamations)

sa'ad da fitilarsa take haska mani kai

Fitilar Allah da ke haskakawa a kan Ayuba tana wakiltar Allah ya albarkaci Ayuba. AT: "lokacin da albarkar Allah ta zama kamar fitila da ke haskaka haske a kaina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

lokacin da nake tafiya cikin duhu ta wurin haskensa

Yin tafiya cikin duhu yana wakiltar fuskantar yanayi mai wahala. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)