ha_tn/job/27/20.md

722 B

Razana zata auko masa

Anan "auko masa" yana wakiltar faruwa kwatsam. Ma'anar mai yiwuwa ita ce "ta'addanci" alama ce don 1) abubuwan da ke haifar da tsoro ga mutane. AT: "Abubuwa masu ban tsoro suna faruwa ba zato ba tsammani" ko 2) tsoro. AT: "Ba zato ba tsammani sai ya firgita"

iska zata tafi da shi da dare

"iska mai karfi ta buge shi"

zata share shi daga wurinsa

Ayuba yayi maganar iska tana busa mugaye mutum daga cikin gidansa kamar wanda iska takeyi tana share ƙura daga gida tare da tsintsiya. AT: "iska tana kwashe shi daga matsayin sa kamar mace wacce take share datti daga gida" ko "iska tana bugo masa daga wurin sa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

wurinsa

"gidansa"