ha_tn/job/27/18.md

806 B

Ya gina gidansa kamar saƙar gizo-gizo

Yanar gizo-gizo take ba mai rauni kuma sauƙin halaka. AT: "Ya gina gidansa ba kamar yadda gizo-gizo yake gina gidan yanar gizo ba" ko "Ya gina gidansa kamar mai rauni kamar gizo-gizo gizo-gizo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Ya kwanta a gãdon mai arzaki

"Yana da wadatar arziki lokacin da ya kwanta a gãdo." Wannan yana nufin kwanciyarsa a gãdo da daddare.

amma ba zai ci gaba da yin haka ba

"amma ba zai ci gaba da kwanciya a gãdo mai arziki ba" ko kuma "amma ba zai ci gaba da zama mai arziki lokacin da ya kwanta a gãdo ba"

zai buɗe idanunsa

Buɗe idanunsa yana wakiltar farkawa da safe. AT: "ya farka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

yaga komai ya tafi

"Duk dukiyarsa sun tafi" ko "komai ya lalace"