ha_tn/job/27/15.md

1.1 KiB

Duk wanda ya tsira

Wannan yana nufin 'ya'yan mugaye. Wannan za a iya bayyana a sarari. AT: "Waɗanda suka ci gaba da rayuwa bayan mahaifinsu mugu ya mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

za a bizne shi da annoba

Anan "binne" yana wakiltar mutuwa. AT: "zai mutu da annoba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

gwaurayensu ba zasu yi makoki domin su ba

Kalmomin "nasu" da "su" suna nufin "Waɗanda suka tsira daga gare shi," wato, 'ya'yan mugaye.

ya tsibe azurfa kamar turɓaya

Anan "tsibi" shine ma'anar na nufin "tara abubuwa da yawa." Ayuba yana magana kamar dai azurfa tana da sauƙin samu kamar ƙura. AT: "yana tara babban tarin azurfa" ko "ya tara azurfa da sauƙi kamar yana iya tara ƙura" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

zai iya tara tufafi

Anan "tsibi" shine ma'anar na nufin "tara abubuwa da yawa." Ayuba yayi magana kamar yadda tufafi suke da sauƙin samu kamar yumɓu. AT: "a tara manyan tarin tufafi" ko kuma “a tara kayan a saukake kamar yadda zai iya tara yumɓu” (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)