ha_tn/job/27/11.md

411 B

hannun Allah

“Hannun” Allah yana wakiltar ikonsa. AT: "ikon Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

me yasa kuke yin wannan magana ta wawanci?

Ayuba ya yi amfani da wannan tambayar don tsauta wa abokansa saboda faɗar irin waɗannan wauta. Ana iya fassara wannan tambayar azaman sanarwa. AT: "Bai kamata kuyi magana da wauta ba!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)