ha_tn/job/27/06.md

1.4 KiB

Ina rike da adalcina

Anan "riƙe" magana ne na wakiltar cewa an ƙuduri niyyar ci gaba da faɗi wani abu. AT: "Na yanke shawarar ci gaba da faɗi cewa ni mai adalci ne" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

zan sake shi ba ya tafi

Anan "bazai kyale shi ba" karin magane ne wanda ke wakiltar bai daina faɗar wani abu ba. AT: "ba zai daina faɗi cewa ni mai adalci bane" ko "ba zai daina faɗi haka ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

tunanina ba zai zarge ni ba

Anan kalmar "tunanina" tana wakiltar Ayuba. AT: "har ma a tunanina, ba zan zargi kaina ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Bari maƙiyina ya zama kamar mugun mutum

Za a iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayani. AT: "Bari a azabtar da makiyina kamar mugayen mutum" ko "Bari Allah ya azabtar da makiyina kamar yadda yake azabtar da mugayen mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

bari wanda ya ke gãba da ni ya zama kamar mutum marar adalci

Za a iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayani. AT: "Bari a hukunta wanda ya tashe ni a matsayin mutumin azzalumi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wanda ya ke gãba da ni

Anan "ya tashe ni" magane ne kalma ce "yana hamayya da ni." Gaba ɗayan magana tana nufin abokin gaban Ayuba. AT: "wanda ke hamayya da ni" ko "maƙiyina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)