ha_tn/job/27/04.md

666 B

Leɓena ba zai faɗi mugunta ba, ko harshena ya hurta maganganun yaudara

Wadannan jumla guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma ana amfani da su tare don ƙarfafa cewa ba zai yi magana a cikin waɗannan hanyoyi ba. Kalmomin "leɓunana" da "harshena" suna wakiltar Ayuba ne da kansa. AT: "Ba zan faɗi mugunta ba ko yaudara" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])

ba zan taɓa yarda cewa ku ukun kun yi dai-dai ba

"Ba zan taɓa yarda da ku ba kuma ba zan ce ku uku dai-dai ne"

ba zan daina tsare mutuncina ba

"Ba zan taɓa faɗi mara laifi ba" ko "zan fada koyaushe cewa ni marar laifi ne"