ha_tn/job/27/01.md

1.1 KiB

Yadda Allah na raye

Wannan magana tana nuna cewa Ayuba yana rantsuwa ne. Ayuba ya gwada tabbacin cewa Allah yana da rai da tabbacin abin da yake faɗi. Wannan wata hanya ce ta cika alkawari. AT: "Na rantse da Allah"

wanda ya ɗauke mani adalci

Ana magana da adalci kamar dai abu ne wanda za'a iya cire shi ko kuma a bayar dashi. Dauke shi yana nuna rashin yarda a yi wa Ayuba da adalci. AT: "ya ƙi yi da ni da adalci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wanda yasa rayuwata ɗaci

“Rayuwar” Ayuba yana da zafin rai yana wakiltar Ayuba yana jin haushin Allah. AT: "ya sa ni yin fushi" ko "ya ba ni haushi saboda yadda bai bi da ni ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

har yanzu raina baya tare da ni

Wannan yana nufin tsawon rayuwarsa. AT: "a duk tsawon lokacin da raina yake cikina" ko "muddin raina yana cikina"

numfashi daga Allah ya cika hancina

"Numfashi ... a cikin hanci na" yana wakiltar samun damar numfashi. “Numfashi daga wurin Allah” yana wakiltar Allah ne ya sa Ayuba sami ikon numfashi. AT: "Allah ya sa na numfasa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)