ha_tn/job/26/11.md

656 B

Ginshiƙan samaniya sun girgiza, sun firgice sakamakon tsautawarsa

Mutane suna tunanin sama kamar yadda suke hutu akan ginshiƙi. Ayuba yana magana kamar dai gumakan mutane ne masu girgiza tsoro yayin da Allah yayi fushi. AT: "Ginshiƙan da suke riƙe sama suna rawar jiki lokacin da Allah ya tsauta su" ko "Abubuwan da ke riƙe sama suna girgiza kamar mutanen da suke jin tsoro lokacin da Allah ya tsauta musu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Rahab

Wannan shi ne sunan dodo mai tsoratarwa wanda ya rayu a cikin teku. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin Ayuba 9:13. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)