ha_tn/job/26/07.md

363 B

Ya shimfiɗa arewa a sarari a kan abin da ke fili

Sararin sama arewa yana wakiltar sama, wurin da Allah yake zaune tare da halittun da ya halitta don zama a ciki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ya ɗaure ruwaye a gizagizai

Ana kwatanta girgije da babban bargo wanda Allah ya rufe ruwan sama. AT: "Ya lullube ruwan a cikin gizagizairsa"