ha_tn/job/26/01.md

1.1 KiB

Yaya ka taimakawa wanda bashi da ƙarfi! Ka cece hannun da bashi da ƙarfi!

A cikin waɗannan bayanan, Ayuba yana zargin Bildad. Kalmar “wanda” tana nufin Ayuba. Kuma, kalmar "hannu" tana wakiltar mutum gaba ɗaya. AT: "Ba ni da ƙarfi, ba ni da ƙarfi, amma kun yi kamar kun taimaka mini; amma da gaskiya, ba ku taimake ni ba ko kaɗan" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-irony]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])

Yaya kake ba wanda bashi da hikima shawara, kana sanar da amon ilimi!

Ayuba yana cewa Bildad bai samar masa da kyakkyawan shawara da ilimi ba. AT: "Kuna aiki kamar bani da wata hikima kuma kun shawarce ni, kun bani shawarwari masu kyau" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)

Ta wurin wa ka sami taimako ka ke yin maganar waɗannan kalmomi

A cikin waɗannan tambayoyin Ayuba ya ci gaba da yi wa Bildad ba'a. Dukansu tambayoyi suna da ma'ana iri ɗaya. Ana amfani da su tare don ƙarfafa juna. AT: "Dole ku sami taimako wajen faɗi kalmomin. Wataƙila wasu ruhu sun taimake ku ku faɗi su." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)