ha_tn/job/25/04.md

1.0 KiB

Yaya mutum zai zama adali tare da Allah? Yaya shi wanda mace ta haifa zai zama da tsabta, ƙarɓaɓɓe gare shi?

Ana amfani da waɗannan tambayoyin biyun tare don ƙarfafa cewa ba shi yiwuwa mutum ya kasance da nagarta sosai a gaban Allah. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

wanda mace ta haifa

Wannan kalmar ta hada da kowa. AT: "duk wani mutum" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ko da wata bashi da haske gare shi

AT: "Wata bai zama mai haske ba ga Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

taurari ma basu da tsarki a gabansa

Anan "tsarkake" na nufin "cikkake". AT: "baya tunanin taurari cikakke ne"

Yaya kuma mutum, wanda aka haifa--ɗan mutum, wanda aka haife shi!

Waɗannan layin guda biyu suna faɗi abu ɗaya kuma ana amfani dasu tare don ƙarfafa cewa mutum bai cikakke ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

wanda aka haife shi

Wannan wata hanya ce ta mutum. AT: "mutum" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)