ha_tn/job/25/01.md

1006 B

Mulki da tsoro suna tare da shi

Anan "shi" yana nufin Allah. Za a iya bayyana sunan "mulki" da "tsoro" azaman fi'ili. AT: "Allah yana mulki bisa mutane kuma mutane suji tsoronsa kawai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

yayi samaniya wurarensa

"Ya sa zaman lafiya a cikin samaniya mai tsayi"

Akwai ƙarshen jimilar yawan sojojinsa?

Bildad yayi amfani da wannan tambayar don jaddada yadda Allah mai girma ne. Amsar a bayyane ita ce "a'a." Wannan yana nufin sojojin mala'ikun Allah. AT: "Babu ƙarshen adadin mala'iku a cikin sojojinsa." ko "Sojojinsa suna da girma sosai har babu wanda zai iya ƙidaya su." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

A kan wane ne haskensa yaƙi haskakawa?

Bildad yayi amfani da wannan tambayar don jaddada cewa Allah yana ba kowane haske. AT: "Babu wani wanda haskensa ba ya haskakawa." ko "Allah yasa haske ya haskaka kan kowa." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)