ha_tn/job/24/24.md

1.2 KiB

za a ƙasƙantar da su

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Allah zai ƙasƙantar da su" ko "Allah zai hallakar da su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

za a tattara su wuri ɗaya kamar sauran

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. Abin da "sauran" ake magana a kai za a iya bayyana a sarari. AT: "Allah zai tattara su kamar yadda ya tattara sauran mugayen mutane" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

za a hallaka su kamar karan dawa da aka yanke

Waɗannan mugayen mutane za a yanke a cikin wannan hanyar da fi na hatsi an yanke a locakin girbi. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Allah zai sare su kamar yadda manomi zai sare ciyawar hatsi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Idan ba haka ba, wane ne ya tabbatar ni maƙaryaci ne; wa zai ce kalmomina ba gaskiya ba ne?

Ayuba yayi amfani da wannan tambayar don bayyana tabbacin gardamar sa. Amsar a bayyane ita ce: "babu kowa." AT: "Wannan gaskiya ne, kuma ba wanda zai iya tabbatar da cewa ni maƙaryaci ne; ba wanda zai iya tabbatar da ni ba dai-dai ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)