974 B
Cikin da ya haife
Wannan yana nufin mahaifiyar. AT: "Mahaifiyar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
tsutsa ciki zai ji daɗin ƙoshi a kansa
Wannan yana nuna cewa zai mutu kuma tsutsotsi zasu ci jikinsa. AT: "tsutsa za ta more jin dadin cin gawarsa" ko kuma "zai mutu sa'an nan kuma tsutsotsi su ci shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
ba za a ƙara tunawa da shi ba
Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Ba wanda zai ƙara tunawa da shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
mugaye zasu lalace kamar itace
Halakar da Allah ya yi wa mugu ya kasance kamar an sare itace. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Allah zai hallakar da mugaye kamar dai itace" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
matan da basu haifi yara ba
Mutanen wannan ranar sun ɗauka cewa Allah ya la'anci wata mace bakarariya. Saboda haka, wannan yana wakiltar mata masu rashin tausayi.