ha_tn/job/24/11.md

532 B

a katangar mugayen mutane

Anan "ganuwar" tana nufin gidan gaba ɗaya. AT: "a cikin gidajen waɗannan mugayen" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

suna kuma matsar ruwan inabin mugayen mutane

Zai iya zama mai fa'ida a bayyana cewa sun yi wannan ne don samar da ruwan 'ya'yan itace don yin ruwan inabi. AT: "suna tattake inabi da ruwan 'ya'yan itace domin ruwan inabi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

amma su da kansu suna fama da ƙishi

"suna wahala daga ƙishirwa" ko "suna ƙishirwa"