ha_tn/job/24/08.md

1010 B

Suna jike sharkaf da ruwa da ke kwararowa daga kan tsaunuka

"Suna jika lokacin da ake ruwa a tsaunuka"

waɗanda suke figar marayu daga nonon iyayansu mata

Anan "nono" yana nufin mahaifiyar. Wannan yana nuna cewa waɗannan marayu har yanzu suna kanana. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: "matasa marayu daga cikin uwayensu" ko "jarirai marayu daga uwayensu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

suke ɗaukan yara a matsayin jingina daga matalautan mutane

"dauki yaran talakawa ka tabbatar cewa talakawa za su dawo da kudin da suka aro daga hannun mugayen mutane"

suna tafiya

"je game da" ko "ci gaba"

babu kaya a jikinsu

Kalmomin "ba tare da sutura ba" suna ma'ana dai-dai da "tsirara." AT: "tsirara gaba ɗaya" ko "tsirara saboda ba su da suttura" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

suna ɗauke da damunan hatsi na waɗansu mutane

Wannan yana nufin aikinsu zai samar da abinci ga wasu amma ba don kansu ba.